[New Video] Hamisu Breaker -Mai Tafiya (Official Video)

Wakar hamisu breaker mai suna ” Mai tafiya ” wace ya fitar a kwanakin baya wanda akai bidiyonta wanda Salisu fulani ya hau tare da wata jaruma.
Mai Waka: Hamisu Breaker
Wanda Ya Hau Wakar: Salisu Fulani
Directed By: Aminu S Bono.
Post a Comment