Aliyu Sharba Ft Govinda -Ba Dan Allah Ne Ke Yi Ba
Sabuwar Wakar Aliyu Sharba Tare Da Govinda mai suna ” Ba Dan Allah Ne Ke Yi Ba ” wannan wakar tana fadakarwa nishadantarwa tare da jan kunne kawai ku biyomu.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Aliyu sharba ne sannan gani sa’ad gobinda
– Ba dan Allah ne Ke yi ba
– Da makiyana sun mini dariya
– Aliyu kai dai taka rawarka karike Allah
– Idan Allah ya kulaka kowama ya kyaleka
– Ni ne sa’ad gobinda mai waka babu ganda
– Aliyu ma ya sheda mudai mutaka rawarmu
1. Ba Dan Allah Ne Ke Yi Ba:-
Post a Comment