[New Movie ] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 73 2018 Film

Domin kallon cigabn shirin dadin kowa na satin da ya wuce kasance damu yau domin kalla
A CIKIN WANNAN SATIN:-
Rana daya dan tani ya dawo garin dadin kowa, sai dai awannan karin yazo da kawunsa domin ya shige masa gaba a neman auren Halima, sai dai zuwan kawun Manu ya bar baya da kura, domin batun auren ya soma tangal tangal.
Post a Comment