Music: Aliyu Sharba -Harira (Audio)

Music: Aliyu Sharba -Harira (Audio)


Sabuwar wakar Aliyu Sharba mai suna ” Harira ” wannan wakar ta musammance domin inda yake yaban matan kauye domin ya gano masoyiyarsa a can take.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Harira Yarinya harira
– Rayuwar kauye lallai akwaita da dadi
– Naje kauye ziyarar abokina
– Nayo gamo da fara sunanta harira

– A dukka kauyen nasan bata da tsara
– Kullin da safe muje gona muyi noma
– Ta karya gyara da masara ta dafa mana
– Harira tamkar kanwace a gurina
– Komai idan inayi zanso muyi tar
Audio Player
Vm
P

No comments

Powered by Blogger.