[New Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 72 FILM 2018

Aci gaba da shirin dadin kowa da ya gabata yau sai kukasance tare damu domin kalla.
A CIKIN WANNAN SATIN
A lokacin da Baraka ta fara fidda rai da dawowar Hansatu gidanta, Mal. Musa ya bullo da wata sabuwar maganar da ta tayar mata da hankali, yayin da a gefe Hannatu ta fara kokarin komawa ruwa duk da tana dauke da wani abu da ke damunta.
Post a Comment