Latest Music: Aliyu Sharba -Baby Hello (Audio)




Sabuwar wakar Aliyu Sharba mai suna ” Baby Hello ” wannan wakar kawai domin nishadantar daku maza da mata, kai harma tsofaffi da yara, kawai kuzo muyi chashiya.
Kai ba abinda zance a wakar nan kawai sai kun saurara domin kuji me mawakin yake cewa a cikin wannnan wakar tasa ta baby hello.

No comments

Powered by Blogger.