New Music: Hamisu Breaker -Cikin Dare (Official Audio)

Tsohuwar wakar hamisu breaker kenan mai suna ” Cikin Dare ” waka mai dauke da abin tausayi ga irin wanda wannan abu ya faru a kanshi duk da cewa wakar Labarine kagagge wanda wamakin ya kirkira domin nishadantar da masoya da kuma tausayamusu musamman wanda suka shaku a cikinta.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ya zanyine ya zanyine ya zanyineee
– Sarari mahutar bayi
– Kwana nake inayin kuka
– Cikin dare
– Yau gani da tsakar dare
– So shi kan bayyana cutar nan mai suna hawan jini
– Na kasance bani bacci cikin idanuna
– Sanadin soyayya da ta sauya duk tunanina
– Da nima mutuwa ta taho ta dauki raina
– Zaifimin sauki da zama cikin dare fama
Post a Comment