Music: Annur H Abnur -Amarya (Official Audio)

Abnur


Sabuwar wakar Annur H Abnur mai suna ” Amarya ” wakar yayitane sabo da amare da angwaye domin nuna farin cikin ranar aurensu.
Wakace mai dauke da fadakarwa akan amarya harma da ango wanjan kula da hakkin aurensu.
To kuna ina amare da angwaye kuna iya sayna wannan wakar a wajan fatinku ko kai amarya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Amaryaaa Amaryaaa Amaryaaa
– Amarya da Ango

– Da sunan mai duka kaliqin sarkin nan zan fara -Amarya
– Wanda yai jiya shi yai yau har goma ma shi zai tsara -Amarya
– Temakini nayo wakar amarya ji ta saurara -Amarya
– Tunda auran an daura yau ga Amarya ga Ango -Amarya
– Wanda yayo sunnar manzo daha abban zahra jigo -Amarya

No comments

Powered by Blogger.