LYRICS: HASHIM ZAMAH NEH – LETTER TO MR PRESIDENT



[VERSE 1]
*Dear Mr President,
*Naija na my resident,
*Thats why me saying this Bolder with an
evidence,
*You were tested & trusted,
*Your past administration was good mun
bata excellent,
*Yanzu meya faru?
*Jama’a a kaina ga sunan sun taru
*Korafi suke suna nema su tah da daru
*Farashin mai ya haura har ya dare kan geji
*Abinci yayi tsada a gari harma da daji
*Abinda mamaki har yana sanya mini
kwantsa
*Wahala muke a doron kasa suna tatsa
*Gidajen mu sun tsufa, gasu sunyi tsatsa
*Motocinmu sun kode kuma dukka sun
lotsa
*Tunanin hakan har ya sanya min cutan
gyatsa
*Toh talakawa mu tashi tsaye danmu
kintsa
*mu jika ittacuwan gargajiya mu tsotsa
*Muyo rigakafi kafin cututtuka su motsa
*Yeah cututtuka zasu motsa.
[CHORUS]
*Dama dokokinmu anbisu…
*Dama hakkokinmu an bamu..
*Dama the promise they made suna yinsu…
*Dama abinda muka samu zai kaimu….

[BRIDGE]
*The reverse is d case dey don do wat dey
say
*they live in glass houses, while here Chopin glasses oh no….
*Yeah… Oh no hashim Zamah Neh tell them

[VERSE 2]


*We came, we saw, we conquered we d
men in the struggle.
*You better pay our dues before they blow
the bigle
*A Gyara birni da kauye harma da cikin
jungle
*Na only talaka dey live in jail cikin lungu
*Muna da constitution a kasa but is not in
practical
*If you see wetin dey happen bros.. So
dramatical
*See people are dying, sterving, we need
salvation,
*If you see Mr President help me pass this
information
*Their’s light a gwammatin nan, Hasken ya
haskakamu
*Muna da hope a gwammatinnan, muje a
bamu namu
*Gaskiya dokin karfe ne a hau domin a
jamu
*Karya bata tasiri meyi ya dena binmu
*Their’s light a gwammatinnan, Hasken ya
haskakamu
*Muna da hope a gwammatinnan, muje a
bamu namu
*Gaskiya dokin karfene a hau domin a jamu
*Karya bata tasiri meyi ya dena bin mu
*Muna da internal security
*A bamu job opportunities,
*Domin mu samu sanity
*Corruption ta gujemu coz we no d offence
gravity
[CHORUS]
*Dama dokokinmu anbisu…
*Dama hakkokinmu an bamu..
*Dama the promise they made suna yinsu…
*Dama abinda muka samu zai kaimu….
[BRIDGE]
*The reverse is d case dey don do wat dey
say
*they live in glass houses, while here Chopin glasses oh no….
*Yeah… Oh no hashim Zamah Neh tell them

[VERSE 3]
*We don tire
*For how long we go dey suffer dis tins we
wan retire
*See graduates pon d Streets every where
dey do okada
*U have to give dem job & work tins out,
Check ur calendar
*Wallahi akwai gidan da abinci bai isan su
*Wadansu akwai na yau, na gobe korafin su
*Burin talaka abinci ya isheshi cikin wadata
*Da fatan mun fahimta
*Am not opposing u, ni Bana yin adawa
*Munsan da cewa babu Kudi a asusun
gwammati acan baya
*But at thesame time we expecting so
much from you dear father
*Mun gama karatu babu aiki…..
[CHORUS]
*Dama dokokinmu anbisu…
*Dama hakkokinmu an bamu..
*Dama the promise they made suna yinsu…
*Dama abinda muka samu zai kaimu….
[BRIDGE]
*The reverse is d case dey don do wat dey
say
*they live in glass houses, while here Chopin glasses oh no….
*Yeah… Oh no hashim Zamah Neh tell them

No comments

Powered by Blogger.