DOWNLOAD HAUSA MOVIE: Download Dadin Kowa Sabon Salo Epsd 1 & 2
Kwani arba'n da rasuwar Ladidi, Gimbiya da 'yar Uwarta Sa'adatu sun ci gaba da rayuwa a gidan su kadai, tare da begen sake ganin Alawiyya da yan uwanta Bintalo da Kande. Koda yake Gimbiya ta fidda ran sake ganin Alawiyya a rayuwarta. A wani bangare, bayyanar Sallau a suffar mahaukata, ta firgita Dantani, wanda hakan yasa aka kasa banbance wanene mahaukacin a tsakaninsu
Kushiga Wannan Green Din Rubutun Dake Kasa Domin Saukarwa Zuwa Kan Wayarku..
DOWNLOAD EPSD 1 NOW
DOWNLOAD EPSD 1 NOW
Post a Comment