HT ENT: Aminu Abba Umar Wanda Akafi Sani Da (Nomiis Gee) Zai Angonce
Iyalan Malam Bashir Lawan Salihi dana Alhaji Abba Umar (Ringim) Suna Farin Cikin gayyatar yan uwa da abokan arzuki zuwa wajan daurin auren yayansu wato.
Aminu Abba Umar Wanda akafi sanida (Nomiis Gee) Da shida Amaryarsa mai suna Fatima bashir lawan (Momy) Wanada za’ayi ranar juma’a 29th ga wannan watan december.
Za’a daura auren ne a jan bulo second gate masallacin juma’a kano state da misalin karfe 1:30pm Domin Karin Bayani Saiku tuntubi wadannan lambobi kamar haka 08169381091, 07032854632, 0803361771,
Allah yabada Ikon Zuwa Ameen Summa Ameen
Post a Comment