[Music] M Hassan Jajere -Maryama Ke Nake So

Sabuwar wakar M Hassan Jajere mai suna ” Maryama Ke Nake So ” wakar da yayiwa masoyiyarsa maryam domin nuna irin son da yake mata da kuma kauna.
Mawakin ya dage wajan sankamo muku wakokin soyayya harma da na nishadi domin ku masoya kada ku bashi kunya wajan nuna soyayyarku a gareshi.
DOWNLOAD MP3
Post a Comment