Music Abdul B Nice -Muna Tare
Sabuwar Wakar Abdul B Nice mai suna ” Muna Tare ” Domin nishadanatar da ku masoya a koda yaushe ku kasance damu a koda yaushe domin samun sababbin wakoki.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Akan sonki zan iyayin komai babu fargaba
– Ina sonki har a cikin raina bazan barki ba
– Akan sonka zan iya komai babu fargaba
Ina sonka har a cikin raina bazan barka ba
– Na sakine a cikin raina bazan barki ba
– Indai akwai so har kauna kece gaba
– Sai kin zamo mai dakina zan martaba
1. Muna Tare:-
Post a Comment