Latest Music MD Abuja -Hafeez
Sabuwar Wakar MD Abuja mai suna ” Hafeez ” shima mawakin yace ba za a barshi a baya ba sai yazo da tasa wakar hafeez din domin nishadantar da masu saurare na yau da kullum.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Hafeezzz
– kaimin uziri hafeez dakai nake fahari
– Zan rikemaka alkawari kasani babu mai rabani dakai
– Naima wata alkawari aurenta a rai nai kudiri
– Sai dai kiyo hakuri dan tuntini na samu gwanata
– Ga kundin so na dauka zana baka rike
– Ka amincemin kan kauna karda mu farrake
– Zakin soyayya a zuciya ya zarce rake
– Kaimin uziri masoyina nazautu dakai
1. Hafeez:-
Post a Comment