Latest Music MD Abuja -Madubi
Sabuwar Wakar MD Abuja mai suna ” Madubi ” Wakar madubu wakace ta salon soyayya da kuma samun kalaman da za ka/ki kashe masoyanku dasu cikin sauki.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Dani dake mai zai hana muyo aure
– A zuciya ke ki ka zam madubi na
– Dani dakai mai zai hana muyo aure
– A zuciya kai ka zam madubi na
Dani dakeeee
– Dani Dakaiiiiii
– Dani dake yau gani nazo gunki sahiba ta
– Batu naso gunki zana furta
– Kece kike sa raina ya faranta
Post a Comment