Music: Shamsu Alale -Jinin Jikina (Audio)
Sabuwar wakar Shamsu Alale mai suna ” Jinin Jikina ” wannan wakar ta musammance domin nishadantar da ku masoya nasan kunsan shmasu alale wajan wakar soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kinzam jinin jikina
– A zuci na rike
– So ya wuce kwatance zan miki inuwa
– Kauna tana da dadi in kayi dace
– Kinsa inata kaudi akanki nace
– Sufar farin masoyi yazan na mance
– Shassheka so yasani tamkar na zamma gawa
– Mai nazari cikin so baiyi da wasa
– in zuci ta amince so baiyi ginsa
Post a Comment