Music: Isah Ayagi -Ameenah (Audio)

Music: Isah Ayagi -Ameenah (Audio)


Sabuwar wakar Isah Ayagi mai suna ” Ameenah ” domin nishadantar da masu suna ameenah da kuma masoya ameenah, kawai kubiyo kuji wakar.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Anayi gobe zamu gana dake ameena
– Cikin dare na kasa bacci sabo da murna
– Baru nake gari ya waye akan idona
– Ni dake mu gaisa ameena
– Ki tambayen na baki amsa Ameena
– Na baki tabbaci na kauna Ameena
1. Ameenah:-
Audio Player
Vm
P

No comments

Powered by Blogger.