Sojojin Najeriya Sun Yi Nasara Kan ‘Yan Boko Haram

Labarai daga rundunar sojojin Nijeriya ta ce a jiya ne jami’anta suka yi gagarumin nasara kan mayakan Boko Haram yayin da suka wargaza sansanin su hadi da kwace kayayyakinsu da makamai da al’burusai da dama.
Dakarun na Oration Zaman Lafiya Dole sun samu nasarar kan mayakan ne a garin Gamborun Gala dake jihar Borno a jiya Alhamis.
#Rariya



Post a Comment