Ashe Adam A. Zango da Rahama Sadau soyayya suke?>>Yace budurwarshice




Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango tare da Rahama Sadau kenan a wannan hoton inda suke zaune suna cin abinci tare, Adamun ya kyankyasa wani labarin dake alamta cewa suna soyayya shi da Rahamar.

Bayan saka wannan hoton a dandalinshi na sada zumunta, Adam ya rubuta cewa, ina kwana budurwata, Rahama Sadau.


No comments

Powered by Blogger.