Download Video Comedy: Musha Dariya: Sadik Sani Sadik – Yar Minister New Comedy



Sabon hausa comedy na sadik sani sadi kenan mai suna ” Yar Minister ” wanda hausa pulse nigeria suke shiryawa domin baku nishadi.
Inda zakuga jarumin naku iya chat da wata a whatsapp tace masa ita yar gidan ministan kudi ce yayin da ta dunga raina masa hankali tana turo hotunan jaruma rahama sadau wai a matsayin itace.
Sai abokinsa yake cewa yayi a hankali dai kada a tafi dashi dan yanzu matan yanzu yan karya ne yace shi dai kawai yar gidan minista ce sai abokinnasa yace to shikenan ai dai zamuje amma nawa zaka ban idan an samo sai yace zai basa doller 100 yace to shikenan washe gari kunsan mai ya faru.
kawai dai ku kalli wannan domin cin dariya.

No comments

Powered by Blogger.