Mu Munsan Wadanda Suke Tada Fitina A Kannywood – Inji Ali Artwork
Kwana biyu da suka wuce Kamar yadda kuka sani Rikici ya kusan barkewa tsakanin jarumai biyu wato ali nuhu Da Adam a Zango, wanda daga baya aka sasanta lamarin, Amma bayan Faruwar hakan matashin jarumai mai wasan barkwan ci wato ali artwork yayi wani fashin baki inda yake bayanin duka jaruman biyu Azzalumai ne.
A wannan Karo ma Ali artwork ya sake wani sabon fashin bakin akan Wadannan jarumai wanda yake nuni da kashedi a garesu yayi wannan bayani a shafin sa na instagram

Ga bayanin nasa kamar haka:-
Salam Yan uwa da abokan arzikin Ina so in amfani da wannan da ma inja hankalin yan KANNYWOOD akan su guji tada fitina da raba kan masoyansu dan Allah ya tsinewa mai tada ita kuma mu munsan suwaye ke tada ta su noke dan haka kusani ba zamu taba biyayya GA masu saba dokar Allah ba idan wani ya kara tada fitina to kusani zamu fito mu fadawa duniya mutane da suke tada wa saboda wata mummunar manifarsu wanda mutane basu san da hakan ba wallahi ni Ali Artwork ba butulu bane kuma bantaba butulci ba duk wanda kaga ina mu amala dashi kaga mun rabu to dabi’unsa ya sabawa dokar Allah ni kuma banga dalilin da zaisa in bar Allah in bika ba babu wani wanda nake bi da sharri sai dai alkhari kuma ba wanda ya Isa in masa kazafi duk abunda kuka GA na fada iya gaskiya ta nake fada ba dan son rai na ba kuma mu munsa wa yanda suke haddasa fitintinu a masana’antar KANNYWOOD.
Tun a shekarun baya munyi iya bakin kokarinmu don ganin an kawar da irin wannan gurbatattun mutane daga masana’antar amma abun ya faskar daga kashe muka ga abun bamai gyaruwa bane saboda yan fada yau in baka kawo gulma da munafurci to kai bakomai bane shiyasa ni Ali Artwork kuka ga na koma gefe #Ina_Kallonsu_kyar don haka kusani duk wanda ya sake tayar mana da fitina zamu sa kafar wando daya da mutum zamu dauko alkalamin mu muyita rubutu a kan mutum har sai duniya ta gane gaskiyar damuke fada a kan mutum insha Allah #Dan_Haka_A_Kiyaye_Jiki_Magayi #Kyar_Muke_Kallonku 👆
Post a Comment