Music: Aliyu Sharba -Yan Arewa Muyi Rawa
Sabuwar wakar Aliyu Sharba mai suna ” Yan Arewa Muyi Rawa ” to kuna ina yan arewa harma da wanda yan arewa ba kuzo muyi rawa a wannan wakar domin kuyi nishadi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Muyi ta rawa a wakar idosar hausa
– Wannan sabuwa ce ta yaren hausawa
– Muyi ta rawa ‘yan arewa muyi rawa
– Allah yayi mana
– Shike iya mana
– Yan arewa
– Ke wa
1. Yan Arewa Muyi Rawa:-
Post a Comment