[Music] Ado Gwanja -Mucashe Mata

Sabuwar wakar Ado Gwanja mai suna ” Mucashe ” mawakin mata kenan inda yake bajira wajan suburbudo muku wakoki domin nishadantar daku masoya wakokin hausa kuyi sharfinku kawai kuma ku cashe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Acashe bawai a fasaba
– Banama ban sauya sauti ba
– Mata ayada kalma ban hanaku raddi ba
– Tunda naga kurma bata daina sharriba
– Mata Allonku Allanku
– Shi zaku duba shike kareku
– Maibaku komai yayin bukatarku
Post a Comment