An Sako Tagwayen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Jihar Zamfara

Rahotanni sun nuna cewa an sako tagawayen Zamfara da aka yi garkuwa da su bayan masu garkuwan sun karbi naira milyan 15 a matsayin kudin fansa.
Yanzu haka tagwayen sun hadu da iyalansu.
#Rariya



Post a Comment