Sabuwar Waka:- Rarara Sai Kayi Takwas GMB Bana Sai Ka Danne Mun Yanka




Sabuwar Waka Rarara Me Nan Bayan ‘Yan Kwankwasiya Sun Saki Wakar Su, 
India Suke Cewa fulogan Kwankwaso Masu Zafi.
Haka Kuma Aminu Donbulun Yayi Wakar (Rarara Yaci KudinbMawaka ), Abin Ya Ya Cimana Wakain (APC) Tuwo A Kwarya Shi Kuma Ya Yau Ya Saki Wannan Sabuwar Waka Mai Take.
(Gmb Sai Yayi Takwas Fulogan Wasu Sun Sha Mai Sai Nishi)
Ga Dai Wakar Nan Kuyi Download Ku Saurari Mawakin (Alh Dauda Adamu Kahutu Rarara) Jigi Uban Tafiyar Yakin Neman Zaben Baba Buhari 2019.

No comments

Powered by Blogger.