New Music:- lil Deen x Ontop Zamani Nasara (Prod Mega Mix)
Nayi wannan track din ne badan komae ba sae dan irin narar damuke samu a acikin irin wakokin da nakeyi,
Kuma bayin kaena bane daga Allah ne saboda wadansu basaso sugamu basaso suji wakokin kuma basaso suji ankira sunan mu,
Toh sukuma fans kulum kara San wakokin mu suke bibiyarmu suke dare da ran a suke, sunaso suji sabuwar wakan mu
Sukuma makiya basuki ba basuga manxama gawa shine babban burinsu,
Shine amshin wakan xakaji inace wa,, nassara Allah ke bamu nassara kaga muda Allah muka dogara kuma shine yake bamu nassara akoda yaushe ,
Wannan shine abanda wakar take nuni cewa Allah shikadaine yake. Bada nassara duk hassadar da akeyima idan Allah yabaka nassara babu wada ya isa yaja da ikon Allah
Post a Comment