[Music] Ali Show -Birnin Masoya

Sabuwar wakar Ali SHow mai suna ” Birnin Masoya ” Wakace ta soyayya mai ratsa zuciyar masoya domin nuni shadantu kawai da kewar juna.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kinshiga birnin raina
– Ke kikasan sirrina
– Bani da sauran zargi
– inkazamo angona
Salo na takunkine zana irgawa
– Zuma ta kauna kimini dandano
– Birnin masoya ayau muka dangano
– Sai dake dole zanai rayuwa
– Takun rawata nake maka dan uwa
Post a Comment