LYRICS: Raven – Taka Rawa ft B.O.C Madaki

Intro
BOC
Jimana -Kusaya guys
RAVEN – let’s go
(RAVEN) verce 1
taka rawa iyawane
Baka iyaba kasawane
Zama kake ai yawane
Idan Ka iya kyasawane
Raven ne da Boc
Muna mixing hausa da turanchi
Saiki juya jiki Kaman Beyonce
Lankwaya kasa motsa kashi
Back tumble ga rashinji
Bute kunuwa dan daraci
Gamu Mun shigo
Gaku kun fito
Gashi Mun yiko
Gashi kunjiko
CHORUS
Mun shigo garin dolle sai kuntaka
Gabas Kudus Arewa munchiye gasa
In kaiya na iya zamuyi wasa
We the number in this game bamwa wasa
(Oh na)
Mubusu kalla
Taka taka mubasu kalla (Mutaka rawa )
Mubusu kalla
Taka taka mubasu kalla (Mutaka rawa)
(BOC)- verce 2
seku taka saikache na achapa ya gagareku
Mara kapa tsun taka bareku
Move saikache an papareku
Drink on me like kwanta ah teku
Wo
Bamu wasa kawai da na gasan chin kopine
Sam sam
Sa zupa harakai this wasan yin koyine
Sai ku tsoko kasa ku haurar sama
Kitan taga kapa Kaman kar agama
Yau da paraka , jeka kapata
CHORUS
Mun shigo garin dolle sai kuntaka
Gabas Kudus Arewa munchiye gasa
In kaiya na iya zamuyi wasa
We the number in this game bamwa wasa
(Oh na)
Mubusu kalla
Taka taka mubasu kalla (Mutaka rawa )
Mubusu kalla
Taka taka mubasu kalla (Mutaka rawa)
SINGING VERCE 1
Da mudun Mun shigo gari
Ga mata tsun fito gari
Ga gayu tsun shigo gari
Bamu gudu kuma bamu ja da baya
Fancy cars kulloon kona taya
Dan bamu gudu bamu ja da baya
Fancy cars kulloon kona taya
No retire,kona taya we no retire
CHORUS
Mun shigo garin dolle sai kuntaka
Gabas Kudus Arewa munchiye gasa
In kaiya na iya zamuyi wasa
We the number in this game bamwa wasa
(Oh na)
Mubusu kalla
Taka taka mubasu kalla (Mutaka rawa )
Mubusu kalla
Taka taka mubasu kalla (Mutaka rawa)
SINGING VERCE 2
Hadiza, Halima taka rawa
fatima, aisha taka rawa
Khalifa,hanifa taka rawa
Nagan kowa na taka wa
Oh tafa tafa
Taka taka
Oh taga tafa
OUTRO
It’s BOC nd RAVEN X3
in mukafara tsukanji kaman da ba end
IG – @Ravenonmic @Bocmadaki
Post a Comment