Kalli hotunan Adam A. Zango ya dawo daga kasar Kamaru

Kalli hotunan Adam A. Zango ya dawo daga kasar Kamaru


Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya dawo daga kasar Kamaru, jarumin yaje kasarne inda yayi wasa mafi tarihi a rayuwarshi, domin kuwa mutanen da suka taru dan kallonshi, sun kai dubu goma.
Muna mishi barka da zuwa da kuma fatan Allah ya kara daukaka.

No comments

Powered by Blogger.