Kannywood: Fati Muhammad Ta Kasance Mai Dimbin Kyau Da Farin Jini – inji Ali Nuhu






Jarumi Ali Nuhu ya kasance cike da yabo da jinjinawa ga Fati Muhammad jiya a shafukan shi na social media. Yace Fati Muhammad ta kasance da dimbin kyau da farin jini kuma jaruma ce da industiri bata taba irin ta taba sannan kari da haka ta kasance mai kaskan da kai da mutunta mutane.

No comments

Powered by Blogger.