MUSIC + LYRICS: AleeGee Ft. Mr. U2a – Kuhuta
KUHUTA LYRICS ALEEGEE FT MR U2A
INTRO
ALEEGEE
HHHHHHH YOOOOOOOOH
ITS YOUR MAN ALEEGEE ON THIS ONE FEATURING MR U2A
MR U2A
HIPHOP AKEDA HAUSA
CROUS
GUYS KUHUTA “YAN MATA KUHUTA
MANYA KUHUTA YARA YARA MA KUHUTA
KOWA YA HUTA ALEEGEE YACE KUHUTA
KOWA YA HUTA ALEEGEE YACE KUHUTA
VERSE 1 ALEEGEE
GUYS KUHUTA KUNE KUKE SO KUGA AN BAN SARAUTA
KWARIN GUYWAR DA KUKE BANI YASA KULLUM NAKE ZU BOTA
KUY TAMUN ADDU,A ALLAH YASA ABANI TUTA
KUBANI RIGUNAN KU INYI SINGN AUTOGRAPH
SAI MU DAUKI SELFIE WASU SAI SIYI MANA PHOTOGRAPH
KOBANANAN GAYUNA NASAN KUKE BANI CLAP
DOGO DAN KATSINA ALEEGEE NE MAI HAUSA RAP
TAFIYA TA TAFI DAI BANA SO NAI AIKIN ALLAH WADAI
DANA YI MAI KYAU SAI SUCE ALEEGEE AIKAYI DAI DAI
KUNE ALFAHARI GARENI
QAUNAR DA KUKE NUNA MIN YAFI MAH KU DAU KUDI KUBANI
KUNA GANIN GIRMANA DAN TSAKANIN MU AI BABU RAI NI
IN NAYI BA DAIDAI BA SAI SUCE ALEEGEE DERAILING
WAKILIN MACCABELLI 2PAC KE MAGANA
KOMAI RABO NE A RAYUWA BANA NUNA HADAMA
SUNANA ALI ZAKI AI KUNSAN BANA RIGIMA
CROUS
GUYS KUHUTA ” YAN MATA KUHUTA
MANYA KUHUTA YARA YARA MA KUHUTA
KOWA YA HUTA ALEEGEE YACE KUHUTA
KOWA YA HUTA ALEEGEE YACE KUHUTA X2
VERSE 2 MR U2A HAH OK
AISHA DA BINTA SAI KUZO MUJE MUHUTA
DAMU DAKU MUHUTA MUN ZAMO JINI DA HANTA
GASKIYA BABU CUTA DUNIYA MAKARANTA
YAU KANA CIKIN TA GOBE KAI NE MAQABAR TA
ALLAH KASA MU HUTA KASHIRYI MASU CUTA
A DUNIYA MUHUTA HAR A LAHIRA MUHUTA
AY BON RUWA A BUTA ZANYI SALLAH INYI BAUTA
KA SHIRYI MASU KARTA ZAMAN BANZA DA SATA
DAMU DA FANS MUHUTA HAR MUJE GIDA MU KWANTA
QAUYEN DA BABU NEPA NAN DAJIN AKE FARAUTA
KAI NA KAWO WUTA AZEET KA GAI DA DAKTA
EVERYDAY IS HOLIDAY MUHUTA BABU QETA
RAMIN KURA SAI “YAYAN TA KANNIKAN DAKE FARAUTA
KIDAN KA KAJI QANTA IDAN NA HAU KANTA
SUNKI BAN SARAUTA SUNCE NAI QANQANTA
CEO YKC NACE MUJE MUHUTA
CROUS
GUYS KUHUTA ” YAN MATA KUHUTA
MANYA KUHUTA YARA YARA MA KUHUTA
KOWA YA HUTA ALEEGEE YACE KUHUTA
KOWA YA HUTA ALEEGEE YACE KUHUTA X2
VERSE 3 ALEEGEE TOOOH
GODIYA BATA MISALTUWA FANS SUNA TA QARUWA
TSAKANI NA DAKU GUYS AI MUN ZAMO “YAN UWA
BABU MATSALA GOOD THINGS SUKE TA FARUWA
ALLAH YA QARA BUDE MANA HANYOYI NA QARUWA
MAZA DA MATA SAI KUHUTA DUKKA NA GODE
HATERS MUN BARSU A BAYA GASU CHAN DUKKA SUN RUDE
ALLAH YA MAI DAMU KAN TAFARKI IN ZA MU BAUDE
DUKKA MAI YIN SHAFE SHAFE FATAR SA CE ZATA QONE
MASOYA NA TAKO INA WASU MA BAN SAN SUBA
KULLUM ADDU,A SUKE TAMUN ALLAH YASA INYI GABA
FATA NA ALKAIRI HAUSAWA SUNCE LAMIRI NE
DUK WANDA YAKE YIN HIPHOP AI KASAN FASIHI NE
MEKU KA HUTA DAN KATSAYA MUN KAI DA FATA
KABIRU TEKU NASO YAGA NAZAMA MAI SARAUTA
M.Y_CLASSIQ SARKI MA YANA NUNAN BAJINTA
DOCTOR YAYANA AIKO SHI YA FARAMUN POSTER
CROUS
GUYS KUHUTA ” YAN MATA KUHUTA
MANYA KUHUTA YARA YARA MA KUHUTA
KOWA YA HUTA ALEEGEE YACE KUHUTA
KOWA YA HUTA ALEEGEE YACE KUHUTA X2
OUTRO ALEEGEE
HHHHHHHHH YOOOOOOOH
ITS YOUR MAN ALEEGEE ON THIS ONE
HHHHHHHHHYOOOOOOOH
DJ MEKU NAGODE
NAGODE OGAHHHHHHHHH
IG@ITS_ALEEGEE IG@ITS_MRU2A
Post a Comment