DOWNLOAD MUSIC: Sababbin wakokin Auren Nura M Inuwa by ORUMA Sokoto



Saukar Da wakokin Auren Nura M Inuwa Daga Oruma Wanannan dae wakar da oruma yayi yana bada gudumuwarsa ce ga auren shahararren mawaki nan nura m Inuwa wanda shi oruma abokin nura m inuwa ne.

Oruma dae mawaki ne dan sokoto wanda yana taka rawar gani a fagen waka.Wanda ya bada gudumuwar motoci manya manya biyar kyauta ga duk dan sokoto domin halarta auren babban abokinsa wato Nura M Inuwa

Kushiga Wannan Green Din Rubutun Dake Kasa Domin Saukarwa Zuwa Kan Wayarku..

Saukar Da Wakar Auren Nura M Inuwa By ORUMA

1.DOWNLOAD

Saukar Da WakarAuren Nura M INuwa by ORUMA

2.DOWNLOAD

No comments

Powered by Blogger.