Download mp3 Sabuwar Wakar Umar M Sharif Bani Babu Ke



Sabuwar Wakar Umar M Sharif Mai Take “Bani Babu ke” Wannan Waka Umar m Sharif Yayita Ne A Dangane Da Wata Soyayya Da Yashiga Dashida Masoyiyarsa,

Sai Daga Baya Tayi Masa Butulci, Shiyasa Yayi Mata Waka mai Lafazin “Bani Babu ke” Ga Dai Wakar Nan Kuyi Download Ku Saurara Kuji Wane Butulci Ne Tayimasa.

Kushiga Wannan Green Din Rubutun Dake Kasa Domin Saukarwa Zuwa Kan Wayarku..

download now

No comments

Powered by Blogger.