DOWNLOAD HAUSA Movies » Download Dadin Kowa Sabon Salo Epsd 1 & 2


Kwani arba'n da rasuwar Ladidi, Gimbiya da 'yar Uwarta Sa'adatu sun ci gaba da rayuwa a gidan su kadai, tare da begen sake ganin Alawiyya da yan uwanta Bintalo da Kande. Koda yake Gimbiya ta fidda ran sake ganin Alawiyya a rayuwarta. A wani bangare, bayyanar Sallau a suffar mahaukata, ta firgita Dantani, wanda hakan yasa aka kasa banbance wanene mahaukacin a tsakaninsu

Kushiga Wannan Green Din Rubutun Dake Kasa Domin Saukarwa Zuwa Kan Wayarku..


DOWNLOAD EPSD 1

DOWNLOAD EPSD 2

No comments

Powered by Blogger.