[Music] Shamsu Alale -Ummina




Sabuwar wakar shamsu alale mai suna ” Ummina ” wakar da mawaki yayiwa mahaifiya Allah sarki wanda ya wulakanta mahaifiyarsa yayi asara duk irin wahalar da tayi dashi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Dadin duniya tabawa
– Kaiyi ai yabawa
– Duba lokaci
– Kaiyi tsokaci
Banda fargaba
– Rabonka zakaci
– Ajjalinka inyai babu makkawa
– Shi halasa dadi inyai nemi dan uwa
– Tunda dai rabona ya biye dani

No comments

Powered by Blogger.