CIKAKKEN BAYANI AKAN YADDA BIKIN MAWAKI NURA M INUWA ZAI KASANCE
Ga Yadda Shirye Shiryen Zai Kasance
1..Kamu___on 27/4/2017
Lokaci_____5PM
Wuri_____Soli Center Katsina.
2..DINNER____On 28/4/2017. Lokaci_____8.PM.
Wuri_____NYSC Camp KT.
3..Football_____ On 28/4/2017. Lokaci____10.AM.
Wuri_____Karakanda Stadium.
4.. Aure_____On 29/4/2017
Lokaci_______2:00PM Wuri_____Malunfashi Local Government....
Allah yabada ikon halarta amen kuma allah yasa ayi lfy
Post a Comment